WABABE YOUTHS MOBILIZATION FORUM

Ƙarfi a Haɗin Kai, Ci Gaba a Tare.

Barka da zuwa shafin hukuma na Wababe Youths Mobilization Forum. Muna haɗa kan matasa domin ƙarfafa zumunci, haɗin kai da ci gaban al'umma.

Explore Our Forum

Zaɓi abin da kake son dubawa

👥

About Us

Koyi game da kungiyar, vision da manufofinmu.

🚀

Activities

Duba ayyukan da kungiyar ke gudanarwa.

📅

Events

Duba events da announcements na kungiyar.

📝

Membership

Yi registration domin zama memba.

🔐

Member Login

Shiga dashboard ɗinka ka duba profile.

📞

Contact Support

Tuntuɓi kungiyar domin taimako ko bayani.

💻 Wababe Digital Centre

Muna samar da Digital Services masu inganci ga mutane, businesses, schools da associations.

📱 Apps 🌐 Websites 💍 Wedding Invitation Videos 🖼️ Photo Invitation Cards 🏷️ Stickers 🏫 School Portals 👥 Association Portals 📸 Photo Album Apps 💻 Other Digital Services

Who We Are

Wababe Youths Mobilization Forum kungiya ce da aka kafa domin haɗa kan matasa, ƙarfafa zumunci, haɗin kai da samar da ayyukan da za su taimaka wajen ci gaban matasa da al'umma.

Our Vision

Gina matasa masu haɗin kai, ilimi, ƙwarewa, kishin al'umma da kuma shirye-shiryen taimakawa wajen ci gaban yankinmu.

Our Mission

Muna aiki tare da matasa domin samar da dama, ƙarfafa ilimi da sana'o'i, community development, empowerment da kuma haɗin kai tsakanin matasa.

🤝 Youth Mobilization

Haɗa kan matasa da ƙarfafa zumunci da haɗin kai.

💼 Empowerment

Tallafawa matasa wajen samun ƙwarewa da damar dogaro da kai.

🏘️ Community Development

Shirya ayyukan da za su kawo ci gaba ga al'umma.

📚 Education

Ƙarfafa ilimi da wayar da kan matasa.

🌱 Social Development

Samar da kyakkyawan tasiri a tsakanin al'umma.

🎯 Youth Forums

Tattaunawa da matasa kan matsaloli da hanyoyin samun mafita.

📢 Latest Announcements

Sabbin sanarwa daga WYMF administration

Ana loda announcements...

📢 Welcome to WYMF Portal

Wannan shi ne official membership portal na Wababe Youths Mobilization Forum.

Ana loda events...
Association Logo

Membership Registration

Za ka iya yin registration da Email + Password, ko kuma Phone Number + SMS OTP idan ba ka da Email. NIN ba dole ba ne.

Za a rage girman hoton kafin a ajiye shi domin member profile da digital membership card.

Already registered?
Association Logo

Welcome Back


— OR —


Don't have an account?
⏳

APPLICATION IS UNDER REVIEW

Your membership application is currently under review by the WYMF administration.

Member

WYMF-2026-00000
Pending
Member Photo

Personal Information

Full Name -
Phone -
Email -
Date of Birth -
Gender -
Marital Status -
State -
LGA -
Village/Town -
Occupation -
Education -
NIN Not provided

👋 Welcome, Administrator

Wannan shi ne control panel na WYMF membership portal.

🛡️ Administrator
👥
Total Members
0
⏳
Pending
0
✅
Approved
0
❌
Rejected
0
🆕
New (30 Days)
0

👥 Membership Management

Duba da sarrafa registered members.


Ana loda members...
Member Member ID Phone Status Date Actions

📱 WhatsApp

Tuntuɓe mu ta WhatsApp domin samun bayanai.


Open WhatsApp

✉️ Email

Aiko mana da saƙo ta Gmail.


Send Email

Send a Message